Manyan Labarai Guda 10

Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Litinin 14 ga watan Disamba. Ku duba domin ku same su.
Dacta Goodluck Jonathan, tsohon shugaban Najeriya
1. Jonathan Ne Ya Umurce Ni Da In Aikata Dukkan Abunda Nayi – Dasuki.                                                 Tsohon Mai Ba Shugaban kasa Goodluck Jonathan shawara Akan sha’anin tsaro, Sambo Dasuki, ya bayyana cewa Jinathan ne ya umurce Shi Akan a fidda Dala Biliyan Biyu.
2. Sojojin Najeriya Sun Kashe Matar Zakzaky, Da ‘Dan Shi’a
Sojin Najeriya sun kashe Mata da ‘Dan Shugaban Yan shi’a Na Najeriya, Ibrahim Zakzaky, a garin Zariya.
3. Wani Fitattu Can Jaruman Nollywood Mai Ban Dariya Ya Mutu
Dede One day, wanda aka fi sani da “Laugh with me” ya mutu a jiya 14 ga watan Disamba bayan ya gama wani wasa a jiya. Ya danyi fama da hawan jini kafin mutuwar shi.
4. Yan Shi’a Da Sojoji Sunyi Arangama
Sojojin da Yan shi’a sunyi arangama inda Sojoji suka kashe yan Kungiyar da dama. Wannan na zuwa ne bayan kalubalen tsaro da Najeriya ke fuskanta.
5. Anyi Ma Wani Fasto Da Boko Tsirara Akan Titi
Anyi ma Wani Fasto da Wani Bkko Tsirara akan titi a Orlu, a jihar Imo.
6. Sarkin Musulmi Ya Gargadi Buhari Akan Kashe Yan Shi’a A Zariya
Sarkin Musulmi Saad Abubakar II, ya gargadi Shugaba Muhammadu Buhari da soji akan kashe Yan shi’a da akayi a Zariya.
7. Kungiyar Manyan Ma’aikata Ta Roki Buhari
Kungiyar Manyan ma’aikata Ta roki Shugaba Buhari akan cewa ya tabbatar da cewa ana ba ma’aikata hakkin su Akan lokaci.
8. Sanata Ayu Yayi Bayanin Matsayin Shi Akan Matsalar Dasuki
Sanata Iyorchia Ayu, yayi bayanin iyakar matsayin shi a cikin tsakanin kudaden tsaro da suka bacce.
9. Fasto Oyedepo Yana Da Baiwa
Wata Mai amfani da shafin sada zumunta, Windy Edeson, Ta bayyana cewa Fasto David Oyedepo ya cire Wani abu Wanda ya koma yana damun Ta a Kirjin ta.
10. Kotu Ta Bada Belin Dokpesi
Babbar Kotun dake Abuja, ta bada belin Ciyaman din Daar Communications, wanda shine Babban Cif Raymond Dokpesi bayan daya cika sharuddan sakin Shi Beli.
Share on Google Plus

About Unknown

This is a short description in the author block about the author. You edit it by entering text in the "Biographical Info" field in the user admin panel.
    Blogger Comment
    Facebook Comment

0 comments:

Post a Comment